fbpx
Friday, May 14
Shadow

Dole in gayawa Shugaba Buhari gaskiya, Sai an nemi dauki kamin a gama da Boko Haram>>Gwamna Zulum

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa, Dolene sai an dauki matakin neman dauki daga waje kamin a iya kawo karshen Boko Haram.

 

Ya bayyana hakane ga manema labarai a fadar Shugaban kasa, bayan ganawar da suka yi.

 

Zulum yace, dolene ya je ya gayawa shugaban kasar halin da ake ciki a Arewa maso gabas. Yace Sojojin Najeriya basu samu wasu daga cikin kayan aikin da suka siyo ba.

 

Yace yana amfani da wannan dama wajan mika ta’aziyya ga iyalan wadanda aka kashe.

“In Borno, particularly, Brigade headquarters was attacked, many soldiers, men and officers of the Nigerian Army were killed.

“Let me use this opportunity to extend my condolences to the families of the deceased, may God, in His infinite mercy, forgive them.

“I think it is my own responsibility to come and say the truth to Mr President.

“Llet him know what is going on in the entire Northeast sub-region.

“I think there is a need for us to get support for us to succeed in this war against insurgents. It’s very pathetic. A few days ago, Damasak was attacked, hundreds of people started fleeing Damasak and now Geidam is almost deserted, many people have left Geidam.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *