fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Dole Sunday Igboho ya fuskanci hukunci, ba wani ‘yancin da yake nemar mana>>Wasu Matasan Yarbawa

Wata kungiyar matasan Yarbawa, SYF ta bayyana sunday Igboho a matsayin dan bangar siyasa wanda tace babu wata maganar fafutukar neman ‘yancin da yake.

 

Shugaban kungiyar, John Atani ya nemi a daina saka siyasa a Lamarin, yace abin takaici ne yanda hadda wasu masu tunkahon suna da Ilimi amma suke goyon bayan Sunday Igboho.

 

Sun bayyana Sunday Igboho a matsayin dan iskan gari wanda kuma yana da Faston kasar waje, kuma wane mefafutukane yake zuwa ya kunna wutar rikici amma idan abu yayi zafi ya tsere?

 

Kungiyar tace basu tare da Sunday Igboho.

“The same man does not have his wife and children in Nigeria. What kind of mouthpiece was that?

“Those pushing Igboho on are aware of his antecedents as a political thug, a serial smuggler and land grabber, but they decided to deodorise him with the nomenclature of a freedom fighter to serve their interests, which is largely political.

“It beats our imagination that even those considered to be educated view Igboho as a Yoruba freedom fighter.

Time will tell on those staying in United States, Europe, and other parts of the world who are giving moral and financial support to such a known social misfit.

“For us, this freedom fighter is not our freedom fighter. Igboho and his cohorts must surely face the full wrath of our laws. “

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *