fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Donald Trump ya nemi Biden ya sake kakabawa kasashen Musulmi takunkumi, kuma yace babu makawa sai ya sake tsayawa takarar Shugaban kasa

Tsohon Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben kasar na shekara 2024.

 

Ya bayyana hakane a hirar da yayi da gidan jaridar Fox news na kasar.

 

A wani rahoton me kama da wannan kuma, Trump ya nemi Shugaban kasar, Joe Biden da ya sake kakabawa wasu kasashen Musulmai takunkumi dan kare kasar Amurkar daga hare-haren masu tsatstsauran ra’ayin addini.

 

Ya bayyana hakane a wata sanarwa da ya fitar Ranar Litinin inda yace kada a sake yin irin kuskuren da aka yi a baya. Ko kuma irin wanda kasashen Turai suka yi.

 

“I say this: I am looking at it very seriously, beyond seriously. From a legal standpoint I don’t want to talk about it yet,” Trump told Fox News Monday when asked about a potential 2024 run.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *