fbpx
Sunday, September 19
Shadow

DSS sun sake hana Nnamdi Kanu ganin Lauyansa

Lauyan shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB, Ifeany Ejimakor ya bayyana cewa jami’an tsaron DSS sun hanashi ganin Nnamdi Kanu da yake karewa.

 

Ya bayyana hakane a ranar Alhamis.  Yace DSS din sun hanashi ganin Kanu duk da cewa suna sane ds Umarnin da Kotu ta bayar na cewa a barshi ya ganshi.

 

Ya bayyana cewa,  DSS sun bashi hujjar wai, ana jiran sai shugaban hukumar ya amince da suna Kanu kamin su ganshi.

 

 

“The Department of State Security Services (DSS) for the umpteenth time, denied us access to our Client today, insisting that our request would be looked into and accordingly approved by their DG before we could be granted access to him.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *