fbpx
Saturday, April 17
Shadow

DSS Sun saki Salihu Tanko Yakasai

‘Yansandan farin kaya sun saki Tsohon Hadimin Gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai daga kamen da suka masa.

 

Danuwan Salihu, Umar ne ya tabbatarwa da Daily Nigerian da wannan lamari da yammacin yau, Litinin.

 

Ya bayyanawa majiyar cewa gasu suna kan hanyar komawa gida, ba tare da karin bayani ba.

 

“My brother has just been released by DSS. We are now driving home,” he said without further elaboration regarding the conditions of the bail.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *