fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

“Duk abinda ya faru shine mafi alkairi”>> Cristiano Ronaldo akan sauya sheka

Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa duk abinda ya faru a wannan kasuwar yan wasan mai zuwa shine mafi alkairi, da aka tambaye shi akan sauya sheka.

Bayan shan gwargwarmaya a kakar bara da kungiyar Juventus, ana ta rade raden cewa Ronaldo zai sauya sheka inda aka sa ran zai koma Paris Saint Germain ko Manchester United.

Kuma dan wasan mai shakaru 36 yaki bayyana cewa a Juventus zai cigaba da wasa yayin da yake shirin bugawa kasar ta Portugal wasanta na farko a gasar Euro tsakanin tada Hungary.

 

‘What comes will be for the best’ – Ronaldo silent on Man Utd and PSG links amid speculation over Juventus future

Cristiano Ronaldo has said whatever happens this summer will be “for the best” amid reports linking him with a move away from Juventus.

After a difficult season with the Serie A side the Portugal international has been linked with a transfer, with Paris Saint-Germain and Manchester United both touted as potential destinations.

The 36-year-old refused to commit his future to the Italian side as he prepares to face Hungary in Portugal’s opening game at Euro 2020.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *