fbpx
Monday, May 10
Shadow

Duk basaraken da aka kara samun matsalar tsaro a yankinsa sai na tsigeshi>>Gwamnan Imo

Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya gargadi sarakuna gargajiya a jiharsa cewa ba zai lamunci ci gaba da kai hare-hare a jihar ba.

 

Yace sun yanke shawarar cewa daga yanzu duk basaraken da aka kara samun matsalar tsaro a masarautarsa ba tare da ya dauki mataki ba, zasu tsigeshi daga mukaminsa.

 

Mataimakin Gwamnan, Placid Njoku ne ya bayyana haka a wajan taron masu ruwa da tsaki na tsaro da aka yi a jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *