fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Duk bayeraben da ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023 sai na kasheshi>>Me korar Fulani, Sunday Igboho yayi Barazana

Dan fafutuka da ya jagoranci korar Fulani daga yankin Yarbawa, Sunday Igboho ya nemi cewa kada wani daga yankin Yarbawa ya fito takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Yace maimakon haka kawai a fito daga yankin nasu a nemi kafa kasar Oduduwa.  Ya bayyana hakane a wani bidiyo da ya bayyana inda yakewa jama’a bayani da yarbanci, kamar yanda Gloomme.com ya ruwaito.

 

Sunday Igboho dai ya dauki hankula sosai inda ya rika tunzurawa ana kaiwa Shuwagabannin Fulani hari.

 

Igboho declared that instead of contesting the 2023 presidential election, Yoruba politicians, youths, and leaders should rather come together and demand the creation of Oduduwa Republic.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *