fbpx
Friday, April 23
Shadow

Duk da cece-kucen da aka yi, Gwamnatin taraya ta bayar da kwagilar gyaran matatar Man fetur ta fatakwal akan Dala Biliyan 1.5

Kamfanin Mai na kasa, NNPC ya bayar da kwangilar gyran matatar man fetur ta fatakwal akan Dala Biliya 1.5.

 

Kamfanin Maire Technimont SPA ne ya samu kwangilar. An saka hannu a takardun kwangilar ranar Talata a Abuja tsakanin wakilan kowanw bangare.

 

Da yake magana a wajan, Shugaban NNPC, Mele Kolo Kyari yace hakan zai taimaka wajan samar da ayyuka yi.

 

“We dragged in several stakeholders like Ministry of Finance, ICRC, NEITI, labour unions, foreign technical partners and others. If we had anything to hide, we won’t do this. This is a great history for us. We are aware of the misgivings around cost, political compromises, etc. Those critics, if they were in charge, will hike cost and earn money they did not work for from the rehabilitation project.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *