fbpx
Friday, April 23
Shadow

Duk da Fita daga matsin tattalin arziki: Har yanzu tattalin arzikin Najeriya be farfado ba>>Tinubu

Jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa duk da fitar da Najeriya ta yi daga matsin tattalin arziki, har yanzu tattalin arzikin kasar bai dawo daidai ba.

 

Ya bayyana hakane a jawabin da yayi a Arewa House wajan taron tunawa da marigayi, Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto.

 

Ya bayyana cewa yayin da Najeriya ke tsaka da fama da matsalolinta, sai ga Cutar Coronavirus/COVID-19 ta cimmata, kuma kamar sauran kasashen Duniya, Tattalin Arzikin Najeriya ma ya samu tawaya.

 

Yace amma kokari shugaba Buhari yasa ba’a sha wuya sosai ba inds har aka fita daga matsin tattalin arziki, yace amma maganar gaskiya har yanzu tattalin arzikin bai dawo daidai ba musamman ta bangaren ayyukan yi.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda wasu Inyamurai suka je ofishin jakandancin kasar Ingila suna neman a kama Nnamdi Kanu 

Tinubu said, “In the midst of our local challenges came the COVID-19 pandemic, with its debilitating impact on the global and domestic economies. Nigeria, like many other countries, has not been spared the impact of the pandemic.

 

“Commendably, however, President Muhammadu Buhari has been carefully steering the country through the pandemic such that the negative impact on us and the economy has not been as harsh as it might have been. The economy’s relapse into recession has ended but we must admit the economy remains weak with too much unemployment and resources left idle.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *