fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Duk da gargadin da inyamurai suka yi cewa kada a kai musu Sojoji, Sojojin sun shiga jihar Imo inda suka kama ‘yan IPOB

Sojojin Najeriya sun Shiga jihar Imo inda duka kama matasa dake kungiyar tsageran IPOB.

 

Sojojin sun yi kamenne a yankunan Oguta da Ohaji na Owerri dake jihar. Ana tsammanin sojojin da suka yi kamen na 34 Artillery Brigade ne.

 

Sun rika kama matasa da ake zargin suna cikin kungiyar IPOB ne. Inda aka rika kamen ana sakasu cikin manyan motoci ana tafiya dasu.

 

Dangin wanda aka rika kamawar sun rika korafi, hare-hare dai a Ofishin’yansanda sun yi kamari yankin  jihohin inyamurai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *