fbpx
Monday, May 10
Shadow

Duk da gargadin ‘Yansanda, Masu son kafa kasar Oduduwa sun fito Zanga-Zanga

Rahotanni daga jihar Ogun na cewa masu fafutukar ganin an kafa kasar Oduduwa sun fita kan tituna suna tattaki.

 

Hakan na zuwane duk da gargadin da hukumar ‘yansandan jihar ta Musu na cewa kada su yi.

 

Shuwagabannin Tafiyar sun bayyana cewa babu wanda ya isa ya hanasu yin tattakin saboda su ba masu laifi bane. Abinda suke so kawai shine su tseratar da mutanen su daga hannun Fulani, kamar yanda Daily Post ta ruwaito.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *