fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Duk da hauragiyar Ohanaeze Indigbo, kalli dandazon jama’ar da suka fito tarar shugaba Buhari a jihar Imo

Mutane a jihar Imo sun yi dafifi a bakin titi suna dakon saukar shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Shugaba Buhari zai kai ziyarar aiki a jihar Imo a yau Alhamis inda zai kaddamar da wasu ayyukan da aka yi.

 

Saidai IPOB da Ohanaeze Indigbo sun ce basa maraba da shugaban kasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *