fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Duk da kama Nnamdi Kanu muna son a yi zaben raba gardama kan kafa kasar Biafra>>Matasan Arewa

Kungiyar matasan Arewa ta CNG ta bayyana cewa kama Nnamdi Kanu ba zai kawo karshen maganar kafa kasar Biafra ba.

 

Sun ce dan haka suna nema a yi zaben raba gardama. Kungiyar ta kara da cewa, ba zata yi murnar kama Nnamdi Kanu ba sai ta ga yanda shari’ar da ake masa zata kaya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *