fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Duk da karin lokacin hada NIN da layin waya, Wata kungiyar masu amfani da kamfanonin Sadarwa sun nemi sai Pantami yayi Murabus

Wata kungiyar masu Amfani da layukan sadarwa, NATCOMS ta bayyana cewa, sam ba ta amince ba sai ministan sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami yayi Murabus.

 

Kungiyar ta bayyana hakane ta bakin Shugabanta, Adeolu Ogunbanjo inda tace ta ji dadin kara lokacin hada layin waya da NIN zuwa 30 ga Wata  Yuli amma fa sai Pantami yayi Murabus.

 

Tace sai ya sauka a bincikeshi, idan yana da laifi a hukuntashi, idan kuma bashi da laifi sai ya dawo mukaminsa.

 

Kungiyar tace kamata tayi Pantami yayi irin abinda tsohuwar ministar Kudi, Kemi Adeosun tayi ya yi Murabus da kansa.

“For now, he should step aside just like Adeosun did and allow investigation to continue. If he is cleared, he can come back as minister.

“We appreciate him for extending the deadline, but he has a moral obligation to resign so investigation can be devoid of partiality. He should do the honourable thing and be investigated.”Punchng

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *