fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Duk da kiyawar Gwamnati, Kasar Ingila tace har yanzu tana nan kan bakanta na neman ba’asin kamun da kawa Nnamdi Kanu

Gwamnatin kasar Ingila tace tana ci gaba da neman ba’asi kan yanda aka kama shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu.

 

Jakadan Amurka a Najeriya, Dean Hurlock ne ya bayyana haka kan tambayar da aka masa cewa, Najeriya ta ki baiwa kasar Ingilar hadin kai kan neman jin yands aka kama Nnamdi Kanu.

 

Lauyan Kanu dai yayi zargin cewa, kasar Kenya ta taka rawar gani sosai wajan kama Nnamdi Kanu.

 

Sun kuma zargi cewa, an ci zarafin Kanu yayin kamen sa aka masa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *