fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Duk da kulle harkar sadarwa, an ci gaba da kashe-kashe a Zamfara

Rahotanni sun bayyana cewa, duk ds kulle harkar sadarwa a jihar Zamfara, ana ci gaba da samun hare-hare ‘yan Bindiga da suke kashe mutane da garkuwa dasu.

 

Yanke sadarwar ta gurgunta ayyukan ‘yan Bindigar amma duk da haka wasu mazauna jihaf sun shaidawa BBC Hausa cewa ana ci gaba da samun hare-haren.

 

Sarkin Shanun Shinkafi, Dr. Sulaiman Shu’aibu ya bayyana cewa, ‘yan Bindigar sun kai hare-hare inda mutane akalla 400 suka bace ko kuma aka kashesu.

 

Basaraken yace suna fa kauyuka 150 amma Sojoji da ‘yansanda da ake kula dasu duka-duka basu wuce 50 ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *