fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Duk da Musanta cewa ba zata yi ba:Hikumar Sojojin Najeriya ta tursasawa Manyan Janarori 29 yin ritaya bayan nadin Shugaban sojoji Janar Farouk Yahaya

Hukumar Sojojin Najeriya ta tursasawa Manyan Janarorin Soji 29 yin ritayar dole bayan nadin Shugaban sojoji janar Farouk Yahaya.

 

Hakan ya sabawa ikirarin da hukumar Sojin ta yi cewa, ba ta yiwa manyan janarori ritaya ba.

 

Janar Yahya ya maye gurbin janar Ibrahim Attahiru ne da yayi hadari a jirgin sama ya rasu a Kaduna.

 

Al’adace a gidan Soja cewa idan aka nada Sojan da wasu sojoji ke samansa a matsayin Shugaban Sojoji, to za’awa wanda ke sama dashi Ritaya, saboda da wuya su karbi umarni daga wajansa.

 

Saidai Hukumar Sojin ta musanta hakan inda tace ba gaskiya bane, Ritaya daga aikin Soja na manyan Sojoji bisa radin kai ne yake faruwa.

 

Amma Wata takardar aiki da Premium times ta ruwaito tace taga sunayen janarori 29 da akawa ritayar Dolen.

 

Ga sunayen su kamar haka:

 

. JB Olawumi

2. JO Akomolafe

3. CO Ude

4. G Oyefesobi

5. MO Uzoh

 

 

6. CC Okonkwo

7. MSA Aliyu

8. UM Mohammed

9. BM Shafa

10. NE Angbazo

11. YP Auta

12. SA Yaro

13. J Sarham

14. HE Ayamasoawei

15. OF Azinta

16. BA Akinroluyo

17. KAY Isiyaku

18. AT Hamman

19. AM Aliyu

20. HPZ Vintienagba

21. HR Momoh

22. JR Unuigbe

23. AA Jidda

24. OI Uzomere

25. MH Magaji

26. LA Adegboye

27. MA Masanawa

28. OA Akinyemi

29. AM Dauda

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *