fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Duk da nuna bacin Ran Buhari, Gwamnan Benue yace ‘Abinda kuke yana nuna cewa kuna goyon bayan Fulani’

Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya mayarwa fadar Shugaban kasa magana kan nuna bacin ran Shugaban kasa akan cewar da yayi yana goyon bayan ‘yan ta’adda.

 

Gwamna Ortom ya bayyana cewa, rashin daukar mataki na fadar Shugaban kasar ne ke nuna cewa tana goyon bayan abinda Fulanin ke yi.

 

Tever Akase wanda shine kakakin gwamnan ya fitar da wannan sanarwa. Yace sun karanta sakon da fadar Shugaban kasar ta fitar ta bakin Garba Shehu.

 

Yace amma sun yi imanin Shugaba Buhari baisan an fitar da wannan sanarwa ba dan ba zai amince da irin wadancan maganganu ba.

 

Yace rashin daukar mataki da Gwamnati ta yi ne yasa ake ganin tana goyon bayan Fulani. Yace Gwamna Ortom bashi da wata kiyayya akan Shugaba Buhari illa dai abinda yake kira shine a dauki mataki kan maysalar tsaron.

“The Governor has written letters to the Federal Government and made other spirited efforts to have the government at the centre take preventive measures against further attacks on Benue communities. The Federal Government has repeatedly ignored such patriotic calls, insisting rather that cattle routes of the 1950s be re-opened to grant easy passage to the pastoralists and their animals.”

According to him, “the posture of the Federal Government has made many Nigerians to conclude that it is complicit and its inaction has emboldened the armed herdsmen to cause greater havoc across the country.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *