fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Duk da tallafin gwamnatin tarayya, ‘Yan Najeriya na ci gaba da fama da bakin talauci

Gwamnatin tarayya ta samar da shirye-shiryen tallafawa mutane da dama ta hanyar bada jari ko bada kudi kyauta.

 

A watan Nuwamba na shekarar 2020 ne Rahoton hukumar dake kula da Talaucin Duniya ta bayyana cewa, Najeriya ta zarta kasar India a yawan matalauta inda ta zamo ta daya a Duniya.

 

Endpoverty.org tace daga cikin mutanen Najeriya Miliyan 200, miliyan 90 na cikin bakin talauci.

 

Bankin Duniya ya bayyana talauci da cewa, mutanen da basa samun Dala 1.90 a rana.

 

Saidai ba matsalar gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari bane, kamar yanda Rahoton ya nunar. An samu matsalar ne tun bayan dawowar mulkin Dimokradiyya har yanzu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *