fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Duk da Umarnin Gwamnatin tarayya, Jihar Kaduna ta ki bude makarantu

A yayin da mafi yawan makarantu ke komawa Ajujuwa a wannan Litinin din, Jihar Kaduna ta bayyana cewa makarantunta zasu ci gaba da kasancewa a kulle hadda ma na gwamnatim tarayya dake jihar.

 

Sakatariyar ma’aikatar Ilimi ta jihar, Phoebe Sukai Yayi ce ta bayyanawa manema labarai haka a ganawar da ta yi dasu a jiya Lahadi.

 

Ta kara da cewa, suna saka ido akan yanda cutr ke gudama kuma nan gaba zasu fitar da matsaya akan komawa makarantun.

 

Tace makarantun gwamnatin tarayya 2 ne kawai za’a bari su bude, sune Kaduna Polytechnic da kuma Open University wanda suka nemi a barsu su yi jarabawa.

We want to make it categorically clear that Kaduna State is yet to fix a date for resumption to schools.

 

“In as much as the federal government has declared 18th January 2021 as the date for resumption Kaduna state is yet to declare a date for resumption.

 

“We are still monitoring the situation and we are going to make a pronouncement regarding that in due course,” she said.

 

She said the ministry will hold a stakeholders’ engagement meeting to find out about the COVID-19 situation in the state saying from there, a position will be taken.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *