fbpx
Monday, May 10
Shadow

Duk da Umarnin janye ‘yan sanda daga bin bayan wanda ba jami’an Gwamnati ba, Hukumar ‘yansandan ta ki bin dokar

A watan October na shekarar 2020 ne aka fitar da dokar daina baiwa ‘yan kasuwa da sannannun mutane jami’an ‘yansanda suna take musu baya saboda karancin ‘yansandan.

 

Dokar tace zababbun jami’an Gwamnati da manyan ma’aikata ne kawai za’a barwa jami’an ‘yansandan saboda karancin ‘yansandan.

 

Saidai a binciken jaridar Punchng, ta gano cewa wannan doka an bita ne na dan wani lokaci amma aka daina.

 

Hakan na zuwane yayin da matsalar tsaro ke ci gaba da addabar Najeriya kuma ana korafin karanncin jami’an tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *