fbpx
Monday, September 27
Shadow

Duk da uwayen kudaden da suke samu, Sanatoci ya murkushe kudin kanananan ma’aikata

Wani Sabon Rahoto ya bayyana cewa, duk da makudan kudaden da Sanatoci ke samu amma suna kokarin yin kwana da kudaden kananan ma’aikata.

 

Duk da yake cewa, babu wani Rahoto da ya tabbatar da ainahin albashin da ake biyan sanatocin amma an yi amannar suna karbar albashi me yawa.

 

Saidai a shekarar 2018, sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, Ana biyan sanatocin Miliyan 13.5 da kuma wasu 750,000 a matsayin Alawus.

 

Kowane sanata na da ma’aikata akalla 5, kuma wata majiya ta bayyanawa Daily Trust cewa suna yin kwana da kudin ma’aikatan nasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *