fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Duk jihohin dake lalata giya ba za’a basu harajin VAT ba>>Gwamna Wike

Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya bayyana cewa, jihohin dake nuna tsatstsauran ra’ayi kan addini ba zasu amfana da harajin VAT ba.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi kan rikicin karbar Harajin VAT da ake dashi inda ake cewa bai kamata ya karbaba, Gwamnatin tarayya ce zata karba.

 

Gwamna Wike ya kuma bayyana cewa, jihohin dake lalaya giya ba zasu ci harajin VAT na jiharsa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *