fbpx
Monday, November 29
Shadow

Duk sanda na Bushi iska zaku ganni da Rigar mama da Dan Tofi>>Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayar da maartani akan bidiyon abokiyar aikinta, Maryam Booth da aka watsa a shafukan sada zumunta tsirara. Nafisa ta bayyana cewa sun san wanda yayi kuma zai ga sakamon abinda yayi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Nafisar ta yi wannan rubutune a shafinta na Twitter inda ya dauki hankula sosai kuma mutane suka bayar da martani daban-daban akanshi.

A karshe dai Nafisar ta bayyana cewa, idan kaga dama kai ta jayayya daga nan har abada amma babu wani abu da zaka yi ko kuma ka fada da a baya ba’a taba yi ba. Babu wani abu sabo. Ni matsala daya ma, lokacin dana na gajeren wando ban wani kile ba. Ina ma yanzu ne. Da an ga Yanda kirar jikina take anga sawaga.

Nafisa ta kara da cewa yanzu ma bata baci ba. Duk lokacin dana bushi iska zaku ganni da Rigar mama da dan tofi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *