fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Duk shekara ana samun karuwar mutane Miliyan 5 a Najeriya>>Gwamnatin Tarayya

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa a yanzu yawan Najeriya ya kai Miliyan 200 inda ake samun karuwar mutane miliyan 5 duk shekara.

 

Ya bayyana cewa, mafita itace a samu tsarin Inshorar lafiya me kyau da shine ya kamata a rika amfani dan saukaka kula da lafiyar jama’a.

He stressed the importance of the national health insurance scheme to Nigeria’s development, saying that “without compulsory health insurance, we simply cannot bring together the resources that are required to provide decent healthcare for 200 million people, growing by five million every year… I think the game-changer is health insurance.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *