fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Duk ‘yan Najeriya kai hadda shuwagabannin tsaron ma sun san Shugaba Buhari ba da gaske yake ba kan matsalar tsaron kasarnan>>Sanata Abaribe

Shugaban marasa Rinjaye na majalisar Dattijai, Sanaga Eyinnaya Abaribe ya bayyana cewa, shugaba Buhari baya daukar matakan da suka dace wajan ganin an yi maganin matsalar tsaro.

 

Da yake magana a tashar Talabijin ta Channelstv, Abaribe ya bayyana cewa babu wanda ke daukar shugaban kasar da Muhimmanci kuma hadda shuwagabannin tsaron.

 

Abaribe yace inda za’a gane hakan shine, Shugaba Buhari yayi Alkawarin sace mutane dan kudij fansa ba zai sake faruwa ba amma gashinan sai kara gaba abin yake.

“Why would we take him (President Muhammadu Buhari) seriously? Just the day after he had said we would no longer accept all these kidnappings, this would be the last, they kidnapped the last day.

 

“And those people are still there; those innocent Nigerians are still in captivity up till now. He always makes a statement. Every time these things happen, nothing happens. So it is obvious nobody takes him seriously with that. Even the military chiefs, I don’t think they bother themselves.

 

“This is about the umpteenth time that we are hearing the President giving a marching order. Throughout the Buratai time as the Chief of Army Staff, he was always giving marching orders so he has given just another one.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *