fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Duka ‘yan bindigar dana tattauna dasu sun tuba>>Sheikh Gumi

Babban Malamin Addinin Islama Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa, Duka ‘yan Bindigar da ya tattauna dasu sun tuba.

 

Yace wadanda har yanzu suke dauke da makamai masu tsaurin ra’ayine wanda basu kai ga yin sulhu dasu ba.

 

Ya bayyana hakane a hirarsa da Roots, kamar yanda Premium times ta ruwaito. Sheikh Gumi ya kuma zargi Gwamnati da cewa itace ta kawowa maganar tattaunawar cikas.

“All those we met, all of them have stopped being involved in this kidnapping. The ones doing it now are rogue ones who we did not sit down with,” he said.

 

“sitting down with” other bandits was stalled by “authorities” who do not want it.

“Our processes were arrested and stopped by the Authority, which is not interested in it.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *