fbpx
Thursday, December 2
Shadow

E-Naira: Shi kanshi Buhari baisan abinda ya kaddamar ba>>Reno Omkri

Tsohon hadimin shugaban kasa, Goodluck Jonathan, watau Reno Omkri ya bayyana cewa, Shi kanshi shugaban kasa, Muhammadu Buhari bai san abinda E-Naira da ya kaddamar jiya take nufi ba.

 

A jiya ne dai shugaba Buhari ya kaddamar da E-naira wadda Naira ce amma ta zamani wadda za’a rika amfani da ita a yanar gizo.

 

Saidai Reno Omkri ya bayyana cewa, wannan E-Naira din bata da amfani.

 

Yace abinda Najeriya ke bukata shine, shugaba Buhari ya samar da abubuwan ci gaba irin su Ilimi da kyawawan hayoyi da wutar Lantarki.

“If you ask Buhari to explain what he launched today, he won’t be able to say anything intelligent. How do you launch a digital currency with no blockchain backbone, no miners, and no clear idea of what you want to achieve? e-Naira could as well mean Embezzle Naira. Nigerians do not need an unnecessary e-Naira. What they need is e-Security, e-Jobs, e-Electricity, e-Roads, e-Schools, and above, they need an e-Buhari, because the physical Buhari is doing more harm than good. So maybe an e-version of Buhari will be better for us

#TableShaker”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *