fbpx
Friday, May 14
Shadow

Eder Militao da Casemiro sun taimakawa Madrid ta lallasa Osasuna daci 2-0 ana daf da tashi wasa

Real Madrid ta lallasa Osasuna daci biyu ta hannun Eder Militao da kuma Casemiro ana daf da tashi wasa a filinta na Estadio Di Stefano a gasar La Liga ranar lahadi.

Kuma maki uku da Madrid ta lashe sun taimaka mata sosai domin ta cigaba da kasance ta biyu da tazarar maki biyu tsakanin tada Atletico wadda ta lallasa Elche daci 1-0 itama a ranar lahadin.

Kocin Madrid, Zidane ya hutar da mayan yan wasan shi na tsakiya, Toni Kroos da Luka Modric gami da wasan su da Chelsea na gasar zakarun nahiyar turai inda yayi amfani da Casemiro tare da dan wasa mai karancin shekaru Antonio Blanco, yayin da shi kuma kuma Asensio ya tallafawa Hazard, Vinicius da Benzema ta bangaren gaba.

Late push lifts Real Madrid past Osasuna

A late push with goals from Eder Militao and Casemiro lifted Real Madrid to a 2-0 victory over Osasuna on Saturday night at the Estadio Di Stefano in Madrid

It was a critical three points earned for Los Blancos, who answered Atletico Madrid‘s win earlier in the day and who remain just two points back of their city rivals in the LaLiga Santander title chase.

With an eye toward the midweek Champions League visit to ChelseaZinedine Zidane rolled out a starting XI without midfielders Toni Kroos and Luka Modric, opting for Casemiro and youngster Antonio Blanco, while Marco Asensio was there to provide attacking support for Eden HazardVinicius and Karim Benzema.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *