fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

EFCC sun Tsare tsohon Gwamnan Zamfara, Yari

Hukumar yaki da Rashawa da cin hanci, EFCC ta tsare tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari a jiya, Talata.

 

Lamarin ya farune a Ofishin hukumar dake Sokoto.

 

An tsare Yari ne bisa zargin almundahanar wasu makudan kudi. Wata majiya daga hukumar EFCC ta bayyanawa Daily Trust cewa akwai yiyuwar a tsare tsohon gwamnan har nan da mako 1.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *