fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

EFCC ta bayyana halin da Abdulrashid Bawa ke ciki bayan ya yanke jiki ya fadi

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta EFCC ta bayyana halin da Abdulrashid Bawa ke ciki bayan da Rahotanni suka bayyana cewa ya yanke jiki ya fadi a fadar shugaban kasa.

 

EFCC tace bawa na cikin koshin lafiya.

 

Hukumar tace bawa na cikin koshin lafiya kuma nan gaba kadan zai koma bakin aikinsa.

 

Tace an bashi kulawa daga Likitoci kuma nan gaba kadan zai koma bakin aikinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *