fbpx
Saturday, June 19
Shadow

EFCC ta kama wata mata bayan da ta nuna Rayuwar karya a facebook

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta kama wata mata a jihar Benue, kwana dsya bayan data bayyana rayuwar karyar da take a shafinta na Facebook.

 

Matar me suna Sassie Diara da abokan laifinta an kamasu ne bayan da ta rubuta cewa rayuwar karya take inda aka ganta da wata babbar mota.

”First day of the month looking absolutely stunning as usual, fake life at its peak but don’t borrow clothing to show off fully focused for the kingdom”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *