fbpx
Thursday, July 29
Shadow

England ta cancanci karawa da Denmark a wasan kusa dana karshe a gasar Euro bayan ta lallasa Ukraine daci 4-0

Harry Kane yaci kwallaye biyu yayin da Harry Maguire da Jordan Henderson suka kara cin kwallaye biyu da kai a wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Euro da England ta lallasa Ukaraine.

Kwallon da Henderson yaci ta kasance ta farko daya ciwa kasar sa, yayin da tawagar England wadda har yanzu ba’a zira mata kwallo a gasar ba zata kara da Denmark a wasan kuda dana karshe a gasar ranar laraba a filin Wembley.

Denmark ta cancanci buga wasan kusa cana karshe a gasar Euro ne sakamakon lallasa Czech Republic data yi daci 2-1 a yau.

 

Ukraine 0-4 England: Three Lions book Euro 2020 semi-final at Wembley vs Denmark

Harry Kane double and headers from Harry Maguire and Jordan Henderson, who scored his first international goal help England swept aside Ukraine in one sided quarter final match.

And The Three Lions, who are yet to concede a goal in this tournament, now play Denmark in the semi-finals on home soil on Wednesday 7 July.

Earlier today Denmark qualify for the quarter final matches after securing a 2-1 victory over Czech Republic.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *