fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Fada ya barke tsakanin ‘yan Bindiga suna kashe junansu saboda Mace

Lamarin ya farune a jihar Katsina inda ‘yan Bindiga masu gaba da juna suka gwabza fada tsakaninsu saboda mace.

 

Lamarin ya kai ga har aka kashe dsya daga cikun Shuwagabannin kungiyar, Dogo na Jabbaka.

 

Rahoton yace abin ya farune a kauyen Dungun Ma’azu dake karamar hukumar Sabuwa ta jihar.

 

A daren Ranar Laraba ne lamarin ya faru. Saidai yaran Najabbala suma sun kai harin ramuwar gayya inda suka kashe mutane 3, kamar yanda Punchng ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *