fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Fadar Mai Martaba Sarkin Kano Ta Fitar Da Sanarwa Gobe Litinin Za’a yi Jana’izar, Marigayiyar Hajiya Maryam (Mai Babban Ɗaki)

Fadar Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ta ce, za a yi jana’izar marigayiya Hajiya Maryam (Mai Babban Ɗaki) a gobe Litinin 26 ga watan Afrilu.

Sanarwa ta kunshe a cikin wata takarar da Madakin Kano Alhaji Yusuf Ibrahim Chigari ya fitar a ranar Lahadi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *