fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Farashi Burodi ya tashi daga Naira 350 zuwa 550 a Abuja

Burodi da aka saba saye Naira 350 a Abuja ya karu zuwa Naira 550.

 

Daya daga cikin masu gidajen Biredi a Abuja, Maria Cardillo tace Sayar da Buro din akan tsohon farashin ba zai yiyu ba saboda abubuwa sun kara tsada.

 

Tace kada fa mutane su manta an kara kudin wutar Lantarki da na Man Fetur dan haka ya taba kasuwancinsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *