fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Farashin kayan Abinci ya sauko a Najeriya

Alkaluma sun nuna cewa, farashin kayan masarufi ya dauka a Najeriya da kaso 17.75.

 

Wannan ne karo na uku a jere farashin na sauka a tsakanin watanni 3 da suka gabata.

 

Hakan na zuwane bayan nuna damu kan hauhawar farashin kayan abincin da musamman masana ke yi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *