fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Farashin kayan Abinci yayi tashin Gwauron zabi

 

Rahotannin daga jihohin Najeriya sun bayyana cewa, Farashin kayan Abinci sun tashi. An samu Rahoton tashin farashin kayan Abincin daga jihohin Legos, Kano, Kaduna, Oyo, Rivers, Katsina, Bauchi, Kaduna, Anambra Jigawa da Benue.

 

Lamarin yasa wasu musamman wanda basu da wadata suka shiga halin kakanika yi.

 

Rahotom wanda Tribune ta yi bincike akansa yace akwai hauhawar farashin kayan abincin a babban birnin tarayya Abuja ma.

 

Misali a Abuja ana sayen buhun shinkafa ‘yar gida akan N22,000 zuwa N25,000. Ita kuma ‘yar waje ana sayenta akan N29,000 zuwa N30,000.  A Bauchi kuwa, Farashin shinkafar waje ya kai N30,000 zuwa 32,000,

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *