fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Farashin man Fetur ya karu

Rahotanni daga kasuwar Duniya na cewa Farashin danyen Man fetur na Brent da ake auna Man Najeriya dashi ya fadi.

 

An kulle kasuwar ranar Lahadi man na da farashin Dala 66.76 wanda hakan ke nuna cewa ya samu faduwar Dala. 1.29.

 

Saidai a bangare daya kuma a Rahoton da kamfanin mai na kasa, NNPC ya aikewa ofishin Kanta Janar na kasa, yace a watan Maris da ya gabata, an sayar da Man Fetur din har zuwa Naira 199.9 lan kowace Lita ga ‘yan kasuwa akan sari, Kamar yanda Punchng ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *