fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Farashin Man Fetur ya karu

Farashin da ake baiwa ‘yan kasuwa Man Fetur ya karu zuwa Naira 216.31 akan kowace Lita yayin da farashin danyen man ya tashi a kasuwannin Duniya. Hakanan faduwar darajar Naira ma ya taimaka wajan karuwar Farashin.

 

Shugaban kamfanin man fetur na kasa, Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa farashin man fetur din ya kamata ya zama 211, zuwa 234, akan kowace Lita.

 

Yace amma gwamnati na amfani da Biliyan 120 duk wata wajan bayar da tallafi akan farashin man. A rahoton wanda Punchng ta a wallafa, Yawan Man fetur din da ‘yan Najeriya kesha ya kai Lita 4.6bn

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *