Biyo bayan yanin aikin da masu safarar Abinci daga Arewa da nama zuwa kudu da suke, Farashon kayan Abinci sun tashi sosai a Legas da sauran jihohin Kudu.
‘Yan kasuwar na yajin aikinne saboda asarar da aka tafka musu a kasuwar Sasa ta jihar Oyo inda suke naman a biyasu diyyar Naira Biliyan 4.7.
Rahoton BBC yace ranar Talata an sayar da Rago a kasuwar Alaba Rago akan Naira Miliyan 1, sannan an sayar da wani akan Naira 800,000. Hakanan kazar da a baya ana sayar da ita akan 1,500, yanzu ta kai 2,500, Talo Talo kuma ana sayar dashi akan 30,000.
a ram was on Tuesday sold at N1millon and another at N800,000 at Alaba Rago Market in Lagos State.
Chickens sold for N1,500 have now gone up to N2,500 as a result of the strike which resulted in a shortage of chickens.