fbpx
Monday, October 25
Shadow

Fastar takarar shugaban kasa ta Gwamna Yahya Bello da FFK ta dauki hankula

Tsohon ministan sufurin jiragen sama da ya koma APC daga PDP, Femi Fani Kayode ya bayyana a wata fastar takarar shugaban kasa tare da Gwanan jihar Kogi, Yahya Bello.

 

Hoton ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *