fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Fastar yakin neman zaben Goodluck Jonathan da Abubakar Malami a matsayin mataimakinsa ta bayyana, Malami yayi martani

Fastar yakin neman zaben Shugaban kasa, ta tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan da Ministan shari’a, kuma babban lauyan Gwamnati, Abubakar Malami ta bayyana.

 

Saidai a Martanin Malami, yace bashi da alaka da wannan Fastar..

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *