fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Fasto ya ajiye aikin bayan da ya kamu da soyayya da wata mata: Abokan aikinsa sunce Shedanu sun aureshi

Wani fasto a kasar Rasha, Xavier Novell da ya kware wajan fiddawa mutane Aljanu ya ajiye aikin faston.

 

Yace ya kamu da soyayyar wata mata me rubuta labarai akan shedan.

Faston dai na shan suka daga wajan abokan aikinsa wanda ke cewa shedan ne ya shigeshi. Kuma fafaroma ya bashi shawarar ya je a fitar masa da Aljanun dake kansa amma yaki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *