fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Fasto ya dauki hankula bayan da yace a bashi kudi, yace yawan kudin da ya samu zasu taimaka masa wajan wa’azi da kyau

Wani fasto ya dauki hankula a shafukan sada zumunta bayan da yayi ikirarin cewa, yana bukatar kudi da yawa dan gudanar da ayyukansa.

 

Faston yace samun kudi da yawa zai taimaka masa sosai wajan gudanar da ayyukansa yanda ya kamata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *