fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Fasto ya lakadawa matarsa duka har ta mutu bayan da ya gano tana cin Amanarsa

Wani Fasto ya lakadawa matarsa Duka harvta mutu bayan da ya gano tana cin amanarsa.

 

Lamatin ya faru a karamar hukumar Eket dake jihar Akwa-Ibom.  Inda Fasto Okachukwu Christopher ya kashe matarsa, patient Christopher me shekaru 40.

 

Kakakin ‘yansanda jihar, Odiko Macdon ya tabbatar da kama Faston, bayan samun bayanan sirri, bayan da ya kashe matar, ya binneta a cikin wani kabari.

 

Yace ana bincike akansa kuma idan an Kammala za’a gabatar dashi a gaban Kotu.

The Akwa Ibom State Police Command has arrested one Ukachukwu Enoch Christopher for murdering his wife and burying the corpse in a shallow grave in his compound.

“On 16th of June, 2021,  around 2pm, relying on information from youths of the area, the DPO of Eket Police Division, CSP Sunday Digha, and team, arrested one Ukachukwu Christopher, founder of Omega World  Global Ministry ( Fellowship Church), for murdering his wife, Patience Christopher,.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *