fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Fastocin yakin Neman Zaben Atiku Abubakar da Charles Soludo sun bayyana

Hotunan yakin neman zaben Shugaban kasa na Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar da tsohon Gwamnan babban bankin Najeriya, Charles Soludo sun bayyana.

 

Lamarin yasa ana cece-kuce a tsakanin ‘yan jam’iyyar APGA. Soludo Shine dan takarar Gwamnan jihar Anambra a karkashin jam’iyyar.

 

Vanguard ta ruwaito cewa, an ga fastocin Atiku da Soludo a Airport Road dake Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *