fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Faston Bayerabe yace kada a baiwa Inyamurai shugaban kasa saboda mayaudara ne

Babban fasto, Primate Elijah Ayodele ya bayyana cewa kokarin inyamurai na zama shugaban kasa a shekarar 2023 ba zai cimma nasara ba.

 

Yace yaudara ce ke cike da ‘yan siyasar Inyamurai.

 

Ya kuma kara da cewa, gwamnati ce ke daukar nauyin ayyukan hare-haren da ake kaiwa jihohin Inyamuran.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *