fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Fayose ya bayyana manyan dalilai da zai sa ‘yan Najeriya kada su zabi APC a 2023

Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa ‘yan Najeriya bai kakata su zabi APC a zaben shekarar 2023 ba.

 

Yace jam’iyyar ta yaudaresu, yace ina kudi Biliyan 13 da aka gano a Legas a Shekarar 2017. Yace ina maganar Binciken Magu, Tsohon Shugaban EFCC?

 

Yace yaki da Rashawa da suke ba na gaskiya bane kawai ana yaudarar Mutanene. Kawai idan baka tare dasu ne sai ace maka dole sai an bincike ka.

“This economic war, are they winning it? Unemploy­ment, are they winning it? The answer is no! Nigerians are disappointed. Do you see a president who has refused to sign the Electoral Bill before the last election and up till now, almost two years after the election, he has refused to sign it.

“Sincerely, it is strange, un­warranted and unfortunate. Everybody knows Magu’s hand was unclean and he was only representing certain in­terests in EFCC. But when he moved against their interests, all they needed to do was to pull out Magu by force. The APC government is a chop-by-chop government.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *